scaricare-APK
File apk per Android
Informazioni in breve
In generale il file apk di Arewa Trending(Arewa Trending ) ha una valutazione di 0 su 10. Questo punteggio è cumulativo, la maggior parte delle migliori app su Google Play Store ha una valutazione di 8 su 10. Recensioni totali su Google Play Store: 0. Numero totale di recensioni a cinque stelle ricevute: 0. Questa app è stata valutata come negativa da un numero di 0 utenti. Il numero stimato di download supera le 10,000+ downloads unità, in Google Play Store Arewa Trending(Arewa Trending ) è situato nella categoria Education, con tag , ed è stato sviluppato da Arewanishadi. Puoi visitare il loro sito web not exists o contattarli tramite email a arewatrendingtv@gmail.com. Arewa Trending(Arewa Trending ) può essere installato su dispositivi Android dalla 4.4(Kitkat)+ in avanti. Forniamo solo file apk originali. Se qualcuno dei materiali presenti su questo sito viola i tuoi diritti, sei pregato di segnalarcelo. Puoi anche scaricare il file apk di Google ed eseguirlo utilizzando emulatori Android come Nox App Player, Bluestacks e KOPlayer. Puoi anche scaricare il file apk di Arewa Trending(Arewa Trending ) ed eseguirlo su emulatori Android come Bluestacks o KOPlayer. Versioni del file apk di Arewa Trending(Arewa Trending ) disponibili sul nostro sito: 9.8. L'ultima versione di Arewa Trending(Arewa Trending ) è la 9.8, caricata il 2022/04/08.
Screenshot di Arewa Trending
Descrizione di Arewa Trending

Zaku iya amfani da wantn application din na Arewa Trending, domin samun Littattafan Hausa A Rubuce, Hausa Novels cikin sauki, Da samun ingantattun labarai na hausa Da Fina Finan indian hausa da hausa film sababb da tsofaffi wanda bazaka samu akan youtube ba, dama wadanda suke akan youtube din da wakokin hausa da musha dariya da labarai masu kayatarwa acikin sauki, wantn application din ya tattara muku komai a guri daya daya danganci harden hausa na nishadantarwa da ilimantarwa, zaka iya karanta abubuwan da akasa akai sannan zaka iya download din abubuwan da suke A kai a wayarka,
abubuwan da suke cikin wantn application sune karamar haka:
1-Littafan hausa Na soyayya Da na Yaki
2-Labaran Duniya
3-fina finan Hausa
4-musha dariya
5-wakokin hausa hiphop
6-hausa songs
7-wakokin hausa video da audio
8-musha dariya
9-fassarar sultan indian hausa
10- fassarar Arewa24
11-tarkon kauna
12-agente ragaf fassarar hausa
13-sapne suhane
14-dadin kowa sabon salo
15-kwana casa'in Arewa24
16-adam a zango
17-fina finan hausa
18-koyarwa da hausa
19-labaran duniya
20- hotunan hausawa
21-sanarwa
22-tattaunawa
23-usamancy
24-nishadantarwa da yaren hausa
25-fadakarwa
da sauran su,
duk wani abu daya danganci harden hausa na nishadantarwa zaka sameshi a cikin wantn application din cikin sauki da sauri, musamman fina finai fassarar hausa wanda bazaka samesu akan youtube ba, zaka iya samun su ne acikin wantn application na Arewa nisadi kadai,
ga wanda kuma bashi da wayar hannu ta android, zai iya shiga sito web din mu na
https://www.arewatrending.com
domin kallon duk wani abu da mukasa acikin wantn application na Arewa Trending.
Duniya di Labaran;
. Labaran Kasuwanci da tattalin arziki;
. Labarun Siyasa;
. Labarun Wasanni da Kwallon kafa;
. Labaran Shakatawa;
. Rahotanni cikin bidiyo da hotuna;
. Hira da Jarumai;
. Labaran dukkan abubuwan da ke faruwa;
. Binciken yan jarida mai zurfi.
Da Sauran SU

Cronologia delle versioni Arewa Trending
Nuovo in Arewa Trending 9.8
Ku Sauke wantn Application din Na Arewa Trending A Wayarku Domin Samun ingantattun Labaran Hausa Da litattafan Hausa Da Wakokin Hausa Da Fina Finai Dukka cikin Wannan Application din Cikin Sauki
Si prega di valutare questa app
Più informazioni
Altre Arewa Trending versioni APK per Android
Android popolare app